BREAKING: Idan Kana Son Barin PDP, Yanzu Ne Lokacin

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa duk waɗanda ke son barin jam’iyyar PDP su tafi yanzu, domin a bai wa masu kishin jam’iyyar damar sake gina ta. Saraki ya fitar da wannan bayanin ne a martani ga yawan sauye-sauyen jam’iyya da ake yi a PDP, ciki…

Idan Kana Son Barin PDP, Yanzu Ne Lokacin …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment