Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa yana da ƙwarewa da abin da ake buƙata don zama shugaban ƙasar Nijeriya.
Ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a shirin Politics Today na gidan talabijin na Channels a ranar Talata.
Makinde, wanda ke wa’adin mulkinsa na…
Ina Da Ƙwarewar Da Zan Iya Zama Shugaban Ƙasar Nijeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>