BREAKING: JAMB Ta Sake Fitar Da Sakamakon Jarabawar UTME Ta 2025

Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga jami’a (UTME 2025) da aka sake yi wa Ɗaliban da aka samu tangarɗar na’ura a yayin tattara sakamakon jarabawar da suka yi a farko.

 

Hukumar ta bayyana hakan ne a shafinta…

JAMB Ta Sake Fitar Da Sakamakon Jarabawar UTME Ta 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment