Hukumar JAMB ta yi martani ga tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP, Peter Obi, kan kalamansa bisa yadda tsarin gudanar da jarabawarta yakeJAMB ta bayyana cewa ƙarfe 8:00 na safe take fara gudanar da jarabawarta saɓanin ƙarfe.6:00 da Peter Obi ya yi iƙirariTun da farko…
Jarabawar UTME: JAMB Ta Yi Wa Peter Obi Martani kan Wahalar da Dalibai …C0NTINUE READING HERE >>>>