Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sababbin jami’o’i na kuɗi guda 11 domin bunkasa harkokin neman ilimi a NajeriyaShugaban hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa, Farfesa Abdullahi Ribaɗu ne ya miƙa lasisin fara aiki ga sababbin makarantun a Abuja yau LarabaMinistan ilimi, Tunji Alausa…
Jerin Sunaye: Gwamnatin Tinubu Ta Amince da Kafa Sababbin Jami’o’i 11 a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>