George Iniobong ɗan shekara ashirin da biyu daga tawagar Jihar Binuwai ya samu kyautar azurfa a gasar maza ta Judo mai nauyin kilo 60 a yau Lahadi, yayinda ake cigaba da gasar wasanni ta ƙasa karo na 22 (NSF) da ke gudana a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun.
Nasarar da George ya…
Jihar Binuwai Ta Samu Kyaututtuka 9 Zuwa Yanzu …C0NTINUE READING HERE >>>>