Mazauna Jihohin Kano, Katsina da kuma Jigawa, na fuskantar mawuyacin hali, sakamakon katsewar wutar lantarki da kamfanin rarraba wutar lantarkin na Kano (KEDCO) ya yi.
Har ila yau, mazaunan sun bayyana cewa; a cikin kwanaki ukun da suka gabata, wutar sa’o’i biyu ko uku kacal suke…
Jihohin Kano, Katsina Da Jigawa Na Samun Wutar Awa 2 Ne Kacal A Kullum …C0NTINUE READING HERE >>>>