Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya roƙi ’yan siyasar Kano da su guji rikici da rabuwar kai saboda siyasa, inda ya bayyana cewar zaman lafiya ya fi komai muhimmanci a rayuwa.
Shettima, ya yi wannan kira ne lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi…
Ka Da Ku Bari Siyasa Ta Raba Ku – Shettima Ga ’Yan Siyasar Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>