Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Nijeriya (NSCIA), Mai Martaba Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya bayyana kafafen sada zumunta (Social media) a matsayin “Ƙungiyar ‘yan ta’adda” da ya zama dole a yi gaggawar magance ta domin kiyaye…
“Kafafen Sada Zumunta”, Yanzu Sun Zama Ƙungiyar Ta’addanci, In Ji Sarkin Musulmi …C0NTINUE READING HERE >>>>