BREAKING: Kano: Bayan Shekaru 2, Hukuncin Kisa Ya Hau kan Wanda Ake Zargi da Kashe Matar Mahaifinsa

Kotu da ke jihar Kano ta yanke wa Sagiru Rijiyar-Zaki hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe matar mahaifinsa da ‘yar uwarsa.Alkalin kotun, Mai Shari’a, Amina Adamu-Aliyu, ta ce an tabbatar da laifinsa bayan an gabatar da hujjoji da suka tabbatar da kisanLauyan gwamnati,…

Kano: Bayan Shekaru 2, Hukuncin Kisa Ya Hau kan Wanda Ake Zargi da Kashe Matar Mahaifinsa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment