Firaministan kasar Laos Sonexay Siphandone ya ce kasar Sin ta cimma nasarori sosai a kokarin kawar da talauci a cikin gidanta, ta yadda ta zama abar koyi ga sauran kasashen da suke neman fid da al’ummunsu daga kangin talauci.
Mista Siphandone ya bayyana hakan yayin da yake hira…
Kasar Sin Abar Koyi Ce A Fannin Kawar Da Talauci …C0NTINUE READING HERE >>>>