BREAKING: Kasar Sin Ta Aike Da ‘Yan Sama Jannati 3 Zuwa Sararin Samaniya

Kasar Sin ta harba kumbon Shenzhou-20 a yau Alhamis, inda ta aike da ‘yan sama-jannati 3 zuwa tashar sararin samaniyar kasar domin gudanar da aikin bincike na tsawon watanni shida.

 

An harba kumbon ne da misalin karfe 5:17 na maraice agogon Beijing, watau karfe 9:17 na safiya…

Kasar Sin Ta Aike Da ‘Yan Sama Jannati 3 Zuwa Sararin Samaniya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment