Shugabannin Arewa daga kungiyoyin dattawan Arewa na NEF da ta ACF, sun dauki matsaya daban-daban kan wanda za a zaba a matsayin shugaban a 2027.
Yayin da NEF ta ce za ta dauki tsaya kan zaben shugaban kasa na 2027 nan da watanni shida, ACF ta ce ba za ta bayyana goyon baya ga kowane…
Kawunan Shugabannin Arewa Sun Rabu Kan Siyasar 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>