BREAKING: Kotu Ta Ɗaure Wani Mutum Kan Sare Bishiya Ba Bisa Ƙa’ida Ba A Kano

Wata kotun majistare da ke Rijiyar Zaki a Jihar Kano, ta yanke wa wani mutum, Alhaji Inuwa Ayuba, hukuncin zaman gidan yari na watanni biyu bayan samun sa da laifin sare bishiya guda bakwai ba tare da izini ba a ƙauyen Sarauniya, da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa.

Lauyar da ke…

Kotu Ta Ɗaure Wani Mutum Kan Sare Bishiya Ba Bisa Ƙa’ida Ba A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment