Jam’iyyar NNPP ƙarƙashin jagorancin Ahmed Ajuji ta musanta cewa kotu ta dawo da tsagin Agbo Major, kamar yadda wasu ke yadawaSakataren yada labaran jam’iyyar, Ladipo Johnson, ya ce kotu ba ta yi hukunci a kan batun tsagin Major ba, domin ba ta da hurumiAlƙali M.A. Hassan ya yanke…
‘Kotu Ta Kori Kwankwasiyya?’ Jam’iyyar NNPP Ta Fayyace Hukuncin Kotu …C0NTINUE READING HERE >>>>