Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya shawarci gwamnonin jam’iyyar APC da su mayar da hankali wajen yi wa jama’a aiki, ba wai su fifita kansu ba.
Ya ce shugabanci ya kamata ya zama hanyar bauta wa jama’a da inganta ƙasa.
Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karɓi…
Ku Kyautata Rayuwar Jama’a Ba Taku Ba — Buhari Ga Gwamnonin APC …C0NTINUE READING HERE >>>>