BREAKING: Kungiyar Izalah Ta Yi Rashi da Shugabanta Ya Yi Bankwana da Duniya a Adamawa

Yola, Adamawa – An shiga jimami a jihar Adamawa bayan rashin daya daga cikin shugabannin kungiyar Izalah.

An sanar da rasuwar shugabvan gudanarwa na kungiyar JIBWIS da ke da hedikwata a Jos, Alhaji Muhammad Aliyu Kaka.

Shafin kungiyar reshen jihar Gombe ne ya tabbatar da rasuwar marigayin…

Kungiyar Izalah Ta Yi Rashi da Shugabanta Ya Yi Bankwana da Duniya a Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment