Wata kungiya ta kwararru da ‘yan ƙasa masu kishin ƙasa ta bukaci a binciki tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, kan kashe $1.5bn.Kungiyar ta yabawa Shugaba Tinubu bisa sauke Kyari, tare da cewa an zuba makudan kudi a gyaran matatar mai ba tare da amfanin gaske baKungiyar ta bayyana cewa…
Kwanaki da barin ofis, an taso Mele Kyari a gaba kan zargin badakala a matatar mai …C0NTINUE READING HERE >>>>