BREAKING: Kwankwaso Ya Kwato Mawakin Kwakwasiyya da Ya Koma APC Ta Hannun Barau

Fitaccen mawakin tafiyar siyasar Kwankwasiyya, Abubakar Sani ya sauya sheka daga APC zuwa jam’iyyar NNPPJagoran NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne ya karɓi Abubakar Sani a gidansa da ke titin Miller a KanoA kwanakin bayan ne mawakin ya sauya sheka daga NNPP zuwa APC yayin…

Kwankwaso Ya Kwato Mawakin Kwakwasiyya da Ya Koma APC Ta Hannun Barau …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment