BREAKING: Lakurawa Sun Kashe ’Yan Sa-kai 13 A Wani Sabon Hari A Kebbi

Wasu ’yan ta’addan Lakurawa sun kashe ’yan sa-kai 13 a ƙauyen Morai, da ke ƙaramar hukumar Augie a Jihar Kebbi.

Wani mazaunin yankin, Malam Ibrahim Augie, ya ce lamarin ya faru ne bayan da Lakurawa suka kai hari suka sace shanu.

Bayan samun labari, ’yan sa-kai da dama suka…

Lakurawa Sun Kashe ’Yan Sa-kai 13 A Wani Sabon Hari A Kebbi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment