BREAKING: Mai Magana da Yawun PDP Ya Yi Murabus daga Muƙaminsa, Ya Tona Asirin Wasu Shugabanni

Mai magana da yawun jam’iyyar PDP a jihar Ondo, Kennedy Peretei ya yi murabus daga muƙaminsa, sannan kuma ya fice daga jam’iyyar gaba ɗayaA wata wasiƙa da ya aike wa shugaban PDP na gundumarsa, jigon ya zargi shugabanni da maida jam’iyyar hanyar kasuwancinsu a zaɓeYa ce ya jima yana…

Mai Magana da Yawun PDP Ya Yi Murabus daga Muƙaminsa, Ya Tona Asirin Wasu Shugabanni …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment