Wani matashi mai suna Arigun David mai shekara 21 da abokinsa Michael mai shekara 34 sun rasa rayukansu bayan wani rikici da ya auku tsakaninsu da wani makiyayi a unguwar Agwan Doka, Mararaba, a ƙaramar hukumar Karu a Jihar Nasarawa.
Kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Nasarawa, SP…
Makiyayi Ya Kashe Abokai 2 A Nasarawa Kan Rikicin Kiwo …C0NTINUE READING HERE >>>>