BREAKING: Mata Sun Yi Zanga-zanga Kan Yawaitar Satar Mutane A Kogi

Wasu mata daga unguwar Oke-Ere da ke Ƙaramar Hukumar Yagba ta Yamma a Jihar Kogi, sun yi zanga-zanga domin nuna damuwa kan yawaitar sace-sace da rashin tsaro a yankin.

Wata majiya daga yankin ta bayyana cewa zanga-zangar ta biyo bayan iƙirarin wani tsohon ɗan bindiga da ya tuba,…

Mata Sun Yi Zanga-zanga Kan Yawaitar Satar Mutane A Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment