BREAKING: Matar Mamaci Ta Haihu Bayan Rasuwar Mijinta, Ta Nemi Taimako

Hauwa Bala, matar marigayi Isah Bala, ɗaya daga cikin mafarautan da wasu gungun ’yan sa-kai suka kashe a yankin Uromi, da ke Jihar Edo, ta haihu bayan rasuwar mijinta.

Ta haifi yarinya mace ba da daɗewa ba, amma yanzu ta rage ita kaɗai ce wadda za ta ke jaririyar da sauran…

Matar Mamaci Ta Haihu Bayan Rasuwar Mijinta, Ta Nemi Taimako …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment