BREAKING: Matashin Da Ya Ƙware Wajen Kashe Mutane Da Ƙwace Ya Miƙa Kansa Ga ‘Yansanda A Kano

Wani matashi mai shekara 20 mai suna Umar Auwal, wanda aka fi sani da ‘Abba Dujal’, ya miƙa kansa ga rundunar ‘yansanda a Jihar Kano. 

Ya amsa laifin kashe mutane da dama tare da satar babura da wayoyin salula a Kano da Jigawa.

Kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Kano, SP…

Matashin Da Ya Ƙware Wajen Kashe Mutane Da Ƙwace Ya Miƙa Kansa Ga ‘Yansanda A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment