BREAKING: Mohamed Salah Ya Zama Gwarzon Ɗan Wasan Firimiyar Ingila Na Bana

Mohamed Salah, ɗan wasan gaba na Liverpool daga ƙasar Masar, ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan Firimiyar Ingila a bana.

Wannan ne karo na biyu da ya samu wannan gagarumar nasara, bayan wanda ya samu a shekarar 2017.

An ba shi wannan kyautar ne bayan haɗa ƙuri’u daga…

Mohamed Salah Ya Zama Gwarzon Ɗan Wasan Firimiyar Ingila Na Bana …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment