Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sanar da haramta duk wani hawan Sallah a bukukuwan sallah karama, domin tabbatar da doka da oda a cikin jiharKwamishinan ‘yan sanda na Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa an dauki wannan mataki ne saboda karuwar rashin jituwa a jiharCP…
“Mun Hango Babbar Barazana,” Yan Sanda Sun Hana Hawan Sallah a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>