BREAKING: Musulunci Ya Yi Rashi: Shugaban Majalisar Shari’a a Najeriya Ya Kwanta Dama

Shugaban Majalisar Shari’a ta Najeriya, Sheikh Abdul Rasheed Hadiyatullah, ya rasu kamar yadda babban malamin Musulunci, Sheikh Daood Imran Molaasan, ya sanarSheikh Hadiyatullah ya kasance fitaccen malami daga Iwo a jihar Osun, wanda ya yi suna wajen kare Shari’a da zaman lafiya…

Musulunci Ya Yi Rashi: Shugaban Majalisar Shari’a a Najeriya Ya Kwanta Dama …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment