BREAKING: Mutum 20,000 Sun Nemi Gurbin Aikin Mutum 4,000 Cikin Kwana Ɗaya A Adamawa

A cikin awanni 24 kacal, sama da mutane 20,000 sun nemi gurbin aikin mutane 4,000 da gwamnatin Jihar Adamawa ta buɗe.

Hukumar kula da ma’aikatan gwamnati ta jihar ce ta bayyana hakan a ranar Laraba.

Sakataren hukumar, Abubakar Maiha, ya ce za a yi amfani da cancanta da gaskiya…

Mutum 20,000 Sun Nemi Gurbin Aikin Mutum 4,000 Cikin Kwana Ɗaya A Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment