Aƙalla mutum 45 sun kwanta dama a daren Lahadi, a Zike da Kimakpa, da ke Kwall, na ƙaramar hukumar Bassa ta jihar Filato, bayan wani hari.
Wannan harin ya faru ne kwanaki kaɗan da aka samu makamancinsa a ƙaramar hukumar Bokkos, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 52 da kuma…
Mutum 45 Sun Rasa Rayukansu A Wani Sabon Hari A Filato …C0NTINUE READING HERE >>>>