Rundunar ‘yansandan Jihar Bauchi ta kama mutum bakwai dangane da zargin fyaɗe da kuma mutuwar wata budurwa mai shekaru 18 a unguwar Fawari da ke ƙaramar hukumar Misau.
Cikin waɗanda aka kama har da Dallas Ayuba mai shekaru 21 da Usman Umar mai shekaru 22.
‘Yansanda sun ce…
Mutum 7 Sun Shiga Hannu Kan Zargin Fyaɗe Da Kashe Budurwa A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>