Gwamnatin Najeriya ta jaddada kudirinta na aiwatar da sakamakon taron kolin dandalin tattauna hadin gwiwar Sin da Afirka wato FOCAC na shekarar 2024 da ya gudana a birnin Beijing na kasar Sin, inda ta kuma jaddada aniyarta ta yin amfani da sakamakon hadin gwiwar wajen samun ci gaba…
Najeriya Ta Jaddada Aniyar Aiwatar Da Sakamakon Taron FOCAC Na Beijing …C0NTINUE READING HERE >>>>