BREAKING: Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Ango, Sun Sace Amaryarsa Kwanaki 13 da Aurensu

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani sabon ango tare da sace amaryarsa a kauyen Akaleku, jihar NasarawaRahotanni sun bayyana cewa kwanaki 13 da suka wuce ne aka daura auren ango da amaryar, kuma suna cin amarci aka farmake suA jihar Edo kuwa, ‘yan bindiga sun…

Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Ango, Sun Sace Amaryarsa Kwanaki 13 da Aurensu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment