BREAKING: Neja: Gwamna da Mataimakinsa Sun Fara Zaman Doya da Manja? Umaru Bago Ya Yi Magana

Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa alaƙa ta yi tsami tsakaninsa da mataimakinsa, Yakubu GarbaBago ya ce shi da Yakubu Garba tawagarsu ɗaya kuma manufarsu ɗaya ta kawo ci gaba da gina sabuwar jihar NejaYa bayyana cewa dangantakarsa da mataimakin…

Neja: Gwamna da Mataimakinsa Sun Fara Zaman Doya da Manja? Umaru Bago Ya Yi Magana …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment