Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA), ta dawo da ‘yan Nijeriya 203 da suka maƙale a ƙasar Libya.
Sun iso Filin Jirgin Sama na Murtala Muhammed da ke Legas da misalin ƙarfe 7 na yammacin ranar Litinin a wani jirgin Al Buraq mai lamba 5A-BAC.
NEMA ta bayyana hakan a…
NEMA Ta Karɓi ‘Yan Nijeriya 203 Da Suka Maƙale A Libya …C0NTINUE READING HERE >>>>