BREAKING: NNPCL Ta Rufe Matatar Mai Ta Fatakwal

Kamfanin mai na Nijeriya (NNPCL) ya sanar da rufe matatar mai ta Fatakwal (PHRC) don gudanar da gyare-gyare da kimanta ingancin aiki, wanda zai fara a ranar 24 ga Mayu, 2025.

A wata sanarwa da babban Jami’in sadarwa na NNPCL, Femi Soneye, ya fitar a yau Asabar, ya bayyana cewa wannan…

NNPCL Ta Rufe Matatar Mai Ta Fatakwal …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment