Kocin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Hansi Flick ya shirya tsaf domin tunkarar Borrusia Dortmund a wasa na biyu na kusa da na kusa da na karshe na gasar Zakarun Turai (UEFA) a filin wasa na Signal Iduna Park da ke Dortmund, kasar Jamus.
Akwai labari mai dadi da marar dadi a…
Olmo Zai Wakilci Barcelona A Wasanta Da Dortmund …C0NTINUE READING HERE >>>>