BREAKING: Peru: An Yanke wa Tsohon Shugaban Kasa da Matarsa Hukuncin Ɗaurin Shekaru 15

Kotu a Peru ta yanke wa tsohon shugaban kasa, Ollanta Humala, hukuncin daurin shekaru 15 bisa laifin karɓar rashawa daga OdebrechtMatar sa, Nadine Heredia, ta samu irin wannan hukunci, sai dai ta nemi mafakar siyasa a ofishin jakadancin Brazil da ke birnin LimaRahoto ya nuna cewa…

Peru: An Yanke wa Tsohon Shugaban Kasa da Matarsa Hukuncin Ɗaurin Shekaru 15 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment