BREAKING: Rai baƙon duniya: Fitaccen malamin Musulunci ya rasa mahaifiyarsa a Borno

An shiga jimami a Maiduguri bayan rasuwar mahaifiyar Farfesa Sheikh Muhammad Alhaji Abubakar, babban limamin masallacin Indimi da ke birninSanarwar rasuwar ta fito ne daga shafin Facebook na malamin, inda ya bayyana cewa mahaifiyarsa ta rasu bayan fama da jinyaRahotanni sun ce a …

Rai baƙon duniya: Fitaccen malamin Musulunci ya rasa mahaifiyarsa a Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment