Atiku Abubakar ya soki tafiyar Shugaba Bola Tinubu zuwa Faransa, yana cewa hakan raina hankalin ‘yan kasa da ke cikin mawuyacin hali ne Ya ce Najeriya na fuskantar gagarumin rikicin tsaro da tattali, yana mai tambayar dalilin da yasa Tinubu ke yawo kasashen waje a irin wannan lokaci…
Rashin Tsaro: Atiku Ya Bukaci Sanya Dokar Ta Baci a kan Mulkin Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>