BREAKING: Real Madrid Ta Buƙaci A Sauya Alƙalin Wasa A Karawarta Da Barcelona

Ƙungiyar Real Madrid ta ƙi halartar atisayen motsa jiki da taron manema labarai na wasan ƙarshe da za ta ƙara da Barcelona a gasar Copa del Rey, wanda aka shirya ranar Juma’a.

Hakan ya biyo bayan ƙorafin da ta yi kan alƙalin wasan da aka naɗa, Ricardo de Burgos…

Real Madrid Ta Buƙaci A Sauya Alƙalin Wasa A Karawarta Da Barcelona …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment