BREAKING: Rogo Ya Jawo ‘Dan Shekaru 49 Ya Sassara Mahaifiyarsa da Adda har Barzahu

Rundunar ‘yan sanda ta kama wani Nnamdi Anyaji, mai shekaru 49, bisa zargin kashe mahaifiyarsa, Dorathy Anyaji mai shekaru 68Mummunan al’amarin ya afku ne a kauyen Amudo a Ekwulobia na karamar hukumar Aguata da ke jihar Anambra saboda kudin kasuwancin rogoMaƙwabta ne suka fara ganin…

Rogo Ya Jawo ‘Dan Shekaru 49 Ya Sassara Mahaifiyarsa da Adda har Barzahu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment