Rundunar Ƴansanda ta kasa ta ɗauki matakin gaggawa bayan bayyanar wani bidiyo da ke nuna jami’anta suna karɓar cin hanci daga direbobi.
A cikin bidiyon da ya bazu sosai a ranar Litinin, an ga wani Dansanda yana neman direbobi su ba shi ko dai Naira 5,000 ko kuma lita 5 na man…
Rundunar Ƴansanda Ta Gayyaci Jami’anta Da Bidiyonu Ya Yaɗu Suna Karɓar Cin Hancin Naira 5000 …C0NTINUE READING HERE >>>>