Ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Rano-Bunkure daga Jihar Kano, Alhassan Rurum, ya buƙaci mutanensa da su daina zuwa Kudancin Nijeriya domin farauta.
Wannan na zuwa ne bayan da aka kashe wasu mafarauta a garin Uromi da ke Jihar Edo.
Rurum ya yi wannan kira ne lokacin da ya kai…
Rurum Ya Shawarci Mafarautan Arewa Da Su Daina Zuwa Kudu Farauta …C0NTINUE READING HERE >>>>