•An Kashe Manoma 1,420 An Yi Garkuwa Mutum 537 Cikin Wata 3
•Na Umarci Jami’an Tsaro Su Kawo Karshen Lamarin –Tinubu
Manoman Nijeriya da sauran masu ruwa da tsaki a harkar noma na fargaba kan sabbin hare-haren da ake kai wa kauyukan wasu jihohi na iya yin illa ga noman bana.
Sun…
Sabbin Hare-hare Na Barazana Ga Shirin Wadata Kasa Da Abinci …C0NTINUE READING HERE >>>>