A Jihar Kwara wata sabuwar ƙungiyar ‘yan bindiga mai suna ‘Mahmuda’ ta fara zama barazana ga zaman lafiya a yankin.
Wannan ƙungiya, wacce ke da alaƙa da jihadi, tana kai hare-hare a ƙananan hukumomin Kaiama da Baruten, tare da haddasa tsoro da gudun hijira ga mazauna…
Sabuwar Ƙungiyar ‘Yan Bindiga Ta Addabi Jihohin Kwara Da Neja …C0NTINUE READING HERE >>>>