Najeriya ta rage yawan wutar lantarkin da take sayar wa Jamhuriyar Nijar daga megawatt 80 zuwa 46, wanda ke nuna raguwar kusan kashi 42% Ministar makamashin Nijar ta ce matakin ya sa kamfanin lantarki na Nigelec ke dauke wuta har na kwanaki a birnin Niamey da kewaye Najeriya da kanta…
Sabuwar Matsala: Najeriya Ta Rage Yawan Lantarki ga Kasar Nijar …C0NTINUE READING HERE >>>>