Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce sarakunan gargajiya sun fi damuwa da rikice-rikicen tsaro fiye da ‘yan siyasaYa ce lokaci ya yi da za su hada kai a matsayin ‘yan uwan juna a ce ya isa haka game da kashe-kashen da ke faruwa a Arewa da Nijeriya…
Sarakunan Arewa Sama da 86 Sun Yi Magana da Murya Daya kan Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>>