Assalamu alaikum wa rahmtullah. Masu karatu barkanmu da war haka, barkanmu da sake saduwa a wani makon a filinmu na Dausayin Musulunci.
A wannan makon ma, za mu ci gaba da kawo darussan tafsirin Alkur’ani mai girma da muka samu sakonninsu daga masu bibiyar karatun, kamar yadda muka…
Shari’ar Manzon Allah (SAW) Ta Zo Da Wayewa A Kowane Fanni …C0NTINUE READING HERE >>>>