Assalamu alaikum wa rahmtullahi ta’ala wa barkatuh. ‘Yan’uwa Musulmi, barkanmu da kara saduwa a wani mako a cikin filinmu albarka. Da yake aikin Hajjin bana yana kara karatowa, mun dakatar da sakonni a kan darussan Tafsir na Ramadan sai zuwa wani lokaci in sha Allahu za mu ci…
Shimfida A Kan Aikin Hajji Da Bayani A Kan Mikatin Da Manzon Allah (SAW) Ya Sa …C0NTINUE READING HERE >>>>